Kogin Pungapunga kogi ne dakeManawatū-Whanganui na Tsibirin Arewa Wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana ne a kudu maso yamma daga kudu maso gabas na tsaunin Hahungaroa, ya isa kogin Whanganui 5 kilometres (3 mi) gabas Taumarunui .

Kogin Pungapunga
General information
Tsawo 22 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 38°53′30″S 175°20′00″E / 38.8917°S 175.3333°E / -38.8917; 175.3333
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Manawatū-Whanganui Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Whanganui River (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand

Manazarta

gyara sashe