Kogin Pōrangahau yana gudana 45 km daga kudancin Hawke's Bay wanda yake yankin New Zealand . Kogin ya ratsa ta kan tudun dutse zuwa arewacin Cape Turnagain, ya isa Tekun Pasifik kusa da garin Pōrangahau . A cikin kogin akwai tsibiri mai suna Bird Island .

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.40°16′S 176°42′E / 40.267°S 176.700°E / -40.267; 176.700