Kogin Otematata kogi ne dakeArewacin Otago,wanda yake yankin New Zealand. Ya tashi yamma da Kohurau kuma ta nufi arewa zuwa tafkin Aviemore gabas da garin Otematata.

Kogin Otemata
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°36′00″S 170°12′30″E / 44.6°S 170.2083°E / -44.6; 170.2083
Kasa Sabuwar Zelandiya
River mouth (en) Fassara Lake Aviemore (en) Fassara
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand