Kogin Otamatapaio kogi ne dakeArewacin Otago,wanda ke yankinNew Zealand . Ya tashi a cikin Hawkdun Range kuma yana gudana arewa maso gabas zuwa tafkin Benmore .

Kogin Otamatapaio
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°32′S 170°07′E / 44.53°S 170.12°E / -44.53; 170.12
Kasa Sabuwar Zelandiya

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe