Kogin Orere
Kogin Ōrere kogi ne dakeAuckland wanda yake yankin Tsibirin Arewa na New Zealand.Yana gudana gabaɗaya arewa maso gabas daga Ragin Hunua, ya isa Firth of Thames a Ōrere Point, kusa da wurin da firth ya faɗaɗa cikin Tekun Hauraki / Tīkapa Moana .
Kogin Orere | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 13 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 36°57′28″S 175°14′47″E / 36.9579°S 175.24646°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Auckland Region (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River source (en) | Ōrere Stream (en) da Kiripaka Stream (en) |
River mouth (en) | Firth of Thames (en) |
Ma'aikatar Al'adu da Tarihi ta New Zealand ta ba da fassarar "wurin ruwa" don Ōrere .
Duba kuma gyara sashe
- Jerin koguna na New Zealand