Template:Infobox river Kogin Onekaka kogi ne dake Yankin Tasman na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand.Ya na bi ta arewa ne daga majiyoyinta a arewa maso gabashin Kahurangi National Park da kuma kudu da titin Onekaka Iron Works Road, ta bi ta karkashin babbar titin Jiha 60, kafin ta gangara cikin kogin Ōtere kimanin 13 km (8.1 mi) arewa maso yammacin Tākaka a cikin Golden Bay .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe

  •