Kogin Omaka kogine dake Marlborough na Tsibirin Kudu wanda yake yankinNew Zealand . Yana gudana arewa daga gangaren Dutsen Horrib 30 kilometres (19 mi) yammacin Seddon, yana isa kogin Opaoa a gabashin ƙarshen Renwick .

Kogin Omaka
General information
Tsawo 36 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°36′07″S 173°44′38″E / 41.602°S 173.744°E / -41.602; 173.744
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Marlborough District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Ōpaoa River (en) Fassara

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi ta New Zealand ta ba da fassarar "wurin rafi" don Ōmaka .

Duba kuma

gyara sashe