Samfuri:Infobox river Kogin Okaramio kogine dakeMarlborough na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana cikin kogin Kaituna kusan rabin tsakanin Renwick da Havelock .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe