Kogin Ngatau kogine dake yamma da bakin tekun yankunan Otago na Tsibirin Kudu Wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana arewa maso yamma daga tushensa a Kudancin Alps don saduwa da kogin Okuru 20 kilometres (12 mi) kudu maso gabas na Haast . Tsawon kogin yana cikin Dutsen Aspiring National Park .

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand

"Place name detail: Ngatau River". New Zealand Gazetteer. New Zealand Geographic Board. Retrieved 12 July 2009.