Kogin Ngamuwahine
Kogin Ngamuwahine kogine dake Bay of Plenty Region Wanda yake yankinNew Zealand 's North Island . Ta fara gudu zuwa arewa daga tushen ta a cikin Kaimai Range kafin ta juya kudu maso gabas don saduwa da kogin Mangakarengorengo 19 kilometres (12 mi) kudu maso yammacin Tauranga. Ngamuwahine Camp kuma yana kan kogin Ngumuwahine.Tauranga Intermediate ce ta yi hayar Ngamuwahine Camp wanda ke tura ɗalibanta sansanin a farkon da ƙarshen kowace shekara. Manyan ramukan ninkaya a wurin fikinik.
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand