Kogin Neri kogi ne a kudancin Habasha. Ita ce rafi na kogin Mago, wanda shi kansa mashigin kogin Omo ne.

Kogin Neri
Labarin ƙasa
Kasa Habasha
River mouth (en) Fassara Kogin Mago
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe