Kogin Manonga
Kogin Manonga,wanda kuma aka sani da Manyonga, kogi ne da ke tsakanin yankin Tabora da yankin Shinyanga, a Tanzaniya. Kogin yana gudana zuwa gabas zuwa tafkin Kitangiri. A lokacin rani, daga Yuni zuwa Nuwamba,kogin Manonga ya bushe gaba daya.[1]
Nassoshi
gyara sashe- ↑ Empty citation (help) Google Quick View.