Kogin Mangatewainui kogine dake Manawatū-Whanganui ne na Tsibirin Arewa Wanda yake yankinNew Zealand . Babban rafi na kogin Manawatu, yana gudana gabaɗaya kudu maso gabas daga tushen sa a cikin Ruahine Range arewa maso yammacin Norsewood, kuma ya haɗu da kogin Manawatu mai nisan 8 kilometres (5 mi) gabas da Dannevirke .

Bai kamata kogin Mangatewainui ya ruɗe da maƙwabcinsa na arewa, Kogin Mangatewai .

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand