Kogin Mangapapa ( Bay of Plenty)
Kogin Mangapapa kogine dake Bay of Plenty Region wanda ke yanki New Zealand's North IIsland.
Kogin Mangapapa | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 320 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 38°00′26″S 176°03′29″E / 38.00729°S 176.0581°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Western Bay of Plenty District (en) da Bay of Plenty Region (en) |
. Yana tasowa a kan gangaren arewa na Mamaku Plateau a kudancin iyakar Kaimai kuma ya hadu da kogin Opuiaki a kan tafkin McLaren, wanda ke gudana zuwa kogin Wairoa mai ɗan gajeren nisa daga tafkin a haɗuwa da kogin Mangakarengorengo.