Kogin Makikihi kogi ne dake yankin Kudancin Canterbury na Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas daga magudanar ruwa a cikin Hunters Hills 30 kilometres (19 mi) kudu maso yammacin Timaru, kuma ya ratsa ta cikin karamin garin Makikihi kafin ya isa Tekun Pasifik .

Ma'aikatar Al'adu da Tarihi na New Zealand ya ba da fassarar "rafin cicada" don Mākikihi .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe

  •