Kogin Mackenzie (New Zealand)
Kogin Mackenzie kogi ne dakeTsibirin Kudancin wanda yake yankin New Zealand.
Yana cikin Basin Mackenzie na yankin Canterbury . Kogin yana ciyarwa a cikin kogin Greys wanda kuma ya juya ciyarwa acikin kogin Tekapo .
Nassoshi
gyara sashePage Module:Coordinates/styles.css has no content.44°11′03″S 170°31′06″E / 44.184283°S 170.518282°E