Kogin Lilburne
Kogin Lilburne kogi ne dake arewacin Canterbury, wanda yake yankin kasar New Zealand . Wanda aka fi sani da Kogin Lillburn, an gyara kuskuren a cikin shekarar 2003. [1] Yana tasowa a cikin Puketeraki Range, yana ggudana a kudu sannan gabas don shiga kogin Ashley / Rakahuri .
Kogin Lilburne | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 14 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°04′33″S 172°10′22″E / 43.0759°S 172.1727°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
River mouth (en) | Ashley River / Rakahuri (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand