Kogin Lamia kogi ne a yammacin Uganda a gundumar Bundibugyo . Yana gudana kusa da wurin shakatawa na Semuliki.

Koguna da tafkunan Uganda