Kogin La Foa kogin New Caledonia ne. Yana da yanki mai girman murabba'in kilomitas 438. Yana kwarara zuwa Teremba Bay da ke gabar da bakin tekun kudu maso yammacin kasar.

Kogin La Foa
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 21°43′50″S 165°45′39″E / 21.7306°S 165.7608°E / -21.7306; 165.7608
Kasa Faransa
Territory New Caledonia (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Teremba Bay (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Caledonia