Kogin Kowa
river||subdivision_type1=Country|subdivision_name1=New Zealand|source1_location=Torless Range|source1_elevation=1,450 m (4,760 ft)|mouth_location=Waimakariri River|mouth_elevation=297 m (974 ft)|tributaries_left=Rubicon River, Little Kowai River}}
Kogin Kowa | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 750 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°19′01″S 171°58′37″E / 43.3169°S 171.977°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River mouth (en) | Waimakariri River (en) da Pegasus Bay (en) |
Kogin Kowai kogi ne dakw yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand. Yana tashi a gefen kudu na Torlesse Range kuma yana tafiya kudu, yana fitowa daga tudun Kudancin Alps kusa da Springfield . [1] Kogin ya juya gabas fadin babba naCanterbury Plains kafin ya hade da kogin Waimakariri . Hanyar Jiha 73 yana gudana kogin yayin da yake hawa zuwa Passporters .
Nassoshi
gyara sashe- ↑ New Zealand 1:50000 Topographic Map Series sheet BW21 – Springfield
Page Module:Coordinates/styles.css has no content.43°19′1″S 171°58′37″E / 43.31694°S 171.97694°E