Kogin Koué kogin New Caledonia ne. Yana da fili mai girman murabba'in kilomita 150.[1]

Kogin Koué
Labarin ƙasa
Kasa Faransa
Territory New Caledonia (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Caledonia
  1. "The impacts of opencast mining in New Caledonia". The United Nations University. Archived from the original on 27 July 2011. Retrieved 9 June 2011.