Kogin Kitchener kogi ne dakw cikin yankin Otago wanda yake yankin New Zealand . kogin tushen sa shine Kitchener Glacier/Cirque, yana gudana zuwa gabas zuwa Turnbull Thomson Falls sannan a kan Aspiring Flats don zama tributary na kogin Matukituki .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe