Kogin Kennet (New Zealand)
Kogin Kennet kogi ne dake arewa maso gabas na tsibirin Kudancin wanda yake yankin New Zealand.Yana gudana 13 kilometres (8 mi) arewa maso yamma na Molesworth Stations kudu, hade da babban kogin Awatere.
Kogin Kennet | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 12 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°02′S 173°23′E / 42.03°S 173.38°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Marlborough District (en) |
River mouth (en) | Awatere River (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
gyara sashe