Kogin Kauru
Kogi a ƙasar Zealand
Kogin Kauru, kogi ne dake a arewacin Otago, wanda yake a yankin New Zealand, yankin kogin Kakanui, yana tasowa a gabashin tsaunin Kakanui kuma yana kwarara zuwa cikin wannan kogin yammacin Kia Ora.
Kogin Kauru | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 118 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 45°05′S 170°49′E / 45.08°S 170.82°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Otago Region (en) da Waitaki District (en) |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand