Samfuri:Infobox river Kogin Karetu kogin ne dake Gabashin Tsibirin Kudu wanda yake yankin New Zealand . Tana gangarowa kudu daga gangaren Dutsen Karetu kafin fitowar ta zuwa cikin kogin Okuku a gefen Canterbury Plains mai nisan 40 kilometres (25 mi) arewa maso yammacin Christchurch .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe