Kogin Kaihu kogi ne dake arewa mai nisa na tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana gudana kudu maso gabas daga kudu dajin Waipoua, ya isa kogin Wairoa a garin Dargaville .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe

Samfuri:LINZ