Samfuri:Infobox river

Kogin Kahutara
General information
Tsawo 27 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 42°23′20″S 173°27′29″E / 42.389°S 173.458°E / -42.389; 173.458
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Kaikōura District (en) Fassara da Canterbury Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Pacific Ocean

Kogin Kahutara kogine dake tsibirin Kudancin wanda yake yankin kasar New Zealand ne. Yana gudana kudu maso gabas daga Tekun Kaikoura Range, ya isa Tekun Fasifik a ƙaramin yanki na Peketa, 7 kilometres (4 mi) kudu maso yammacin Kaikorura .

Duba kuma gyara sashe

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi gyara sashe