Kogin Jollie
Kogin Jollie kogine dake Kudancin Alps wanda yake yankin kasar New Zealand . Yana gudana kusan madaidaiciya hanya daga tushen sa a cikin Liebig Range 15 kilometres (9 mi) gabas da Aoraki/Mount Cook, yana kwarara zuwa cikin Kogin Tasman 5 kilometres (3 mi) daga fitowar ta zuwa tafkin Pukaki .
Kogin Jollie | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 25 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 43°45′50″S 170°15′25″E / 43.764°S 170.257°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Mackenzie District (en) |
River mouth (en) | Tasman River (en) |
Duba kuma
gyara sashe- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi
gyara sashe