Kogin Jerer
Kogin Jerer rafi ne na gabacin Habasha.Kogin Fafen,yana tasowa kusa da Jijiga don ya kwarara zuwa kudu maso gabas.
Kogin Jerer | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 777 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°39′N 43°48′E / 7.65°N 43.8°E |
Kasa | Habasha |
River mouth (en) | Kogin Fafen |