Kogin Horahora
Kogin Horahora ɗan gajeren kogi ne dake Northland,wanda yake yankin New Zealand .An kafa ta ne daga haɗuwar kogin Waitangi da kogin Taheke, waɗanda ke haɗuwa kusa da gabar Tekun Pasifik mai nisan 12 kilometres (7.5 mi) arewa maso gabashin Whangarei . Yana kwarara zuwa cikin tekun Pacific a bakin Ngunguru, kilomita uku kudu da Ngunguru .
Kogin Horahora | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 5 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 35°40′12″S 174°29′11″E / 35.669944°S 174.486444°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Northland Region (en) |
River mouth (en) | Ngunguru Bay (en) |
Nassoshi
gyara sashe