Kogin Hanmer
Kogin Hanmer kogi ne dakecikin gundumar Hurunui wanda yake yankin ƙasar New Zealand. Ya samo asali ne daga Sirdin Hossack tsakanin Hanmer Range da Amuri Range, kuma yana gudana kudu maso yamma zuwa cikin kogin Waiau Uwha kimanin 8 kilometres (5.0 mi) kudu maso yamma na Hanmer Springs .
Duba kuma gyara sashe
- Jerin koguna na New Zealand
Nassoshi gyara sashe
- Bayanin Ƙasa New Zealand - Nemi Sunayen Wuri