Kogin Gletui kogi ne dake cikin yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand . Yana tasowa a kan gangaren Dutsen Richardson kuma yana gudana kudu-maso-gabas ta cikin yankin Glentui zuwa cikin kogin Ashley / Rakahuri, wanda ke fitowa a cikin Tekun Pacific. Tun da farko ana kiran kogin Tui Creek, kuma yankin mai suna daga tashar Gletui wanda HCH Knowles ya kafa a 1854.

Kogin Gletui
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 560 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 43°15′S 172°18′E / 43.25°S 172.3°E / -43.25; 172.3
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Waimakariri District (en) Fassara
River source (en) Fassara Mount Richardson (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Ashley River / Rakahuri (en) Fassara
hoton login mount
Dajin kogin glentul river

Akwai su ne hanyoyin tafiya na yanayi da ruwan a gefen kogin.

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand