Ekuma, a cikin sama ya kai Etaka (ko englisch Tashar Etaka tana ɗaya daga cikin manyan riviera uku (tare da Nipele da Gwashigambo ) waɗanda ke ciyar da Etosha Pan a arewacin Namibiya . A gabas wannan shine Omuramba Owambo .kuma yana da girma sosai

Kogin Ekuma
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 1,085 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 18°40′00″S 16°02′00″E / 18.6667°S 16.0333°E / -18.6667; 16.0333
Kasa Namibiya
River mouth (en) Fassara Etosha pan (en) Fassara
Taskar kogin daga nasa

Ekuma wani bangare ne na tsarin Oshana . Tsayinsa ya kai kusan kilomita ɗari biyu da hamsin.

Ekuma/Etaka na iya nuna a fannin ilimin kasa cewa ita ce asalin babban tafarkin Kunene, wanda ya bushe kimanin shekaru miliyan biyu da suka wuce. [1] yana da kyau sosai.

Manazarta

gyara sashe
  1. John Mendelsohn, Selma el Obeid, Carole Roberts A profile of north-central Namibia.