Samfuri:Infobox river Kogin Earnscleugh ko Fraser River kogi ne dake Otago wanda yake yankin New Zealand. Ya taso a cikin Tsohuwar Man Range kuma yana gudana arewa maso gabas zuwa Dam Fraser, sannan kudu maso gabas zuwa kogin Clutha kusan 4 km (mil 2.5) yamma da Alexandra. Sunan Earnscleugh a bada shi zuwa saman kogin. Ƙarƙashin ƙasa ana kiransa Kogin Fraser, bayan ɗaya daga cikin masu tashar Earnscleugh, William Fraser,wanda ya gabatar da zomaye a yankin.

Kogin Earnscleugh
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 45°14′27″S 169°12′00″E / 45.2408°S 169.2°E / -45.2408; 169.2
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Otago Region (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Clutha River / Mata-Au (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin koguna na New Zealand