Kogin Dove (Canterbury)
Kogin Dove kogi Ne dake yankin Canterbury wanda yake yankin New Zealand .Yana tashi kusa da Dutsen Te Kooti kuma yana gudu zuwa kudu, yana zubar da tsaunin Big Island zuwa yamma da Tekoa Range zuwa gabas. [1]
Kogin Dove | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 42°45′55″S 172°33′25″E / 42.7653°S 172.557°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Canterbury Region (en) |
River mouth (en) | Kogin Mandamus |
Nassoshi
gyara sashe- ↑ New Zealand 1:50000 Topographic Map Series sheet BU24 – Hanmer Springs