Kogin Bilate
Bilate kogi ne na kudu maso tsakiyar Habasha .Ya hau kan gangaren kudu maso yammacin Dutsen Gurage kusa David Buxton ya rubuta mahimmancinsa yayin da yake bayyana iyaka tsakanin gundumar Sidamo a gefen gabas,da gundumar Wolaita a yamma;ya kuma bayyana yadda ake samun kasuwar mako-mako kusa da wani makeken ruwa mai suna Dinto.[1]
Kogin Bilate | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 1,176 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 6°37′54″N 37°59′06″E / 6.6318°N 37.985°E |
Kasa | Habasha |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 5,500 km² |
River mouth (en) | Lake Abaya (en) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Buxton, Travels in Ethiopia, second edition (London: Benn, 1967), pp. 98f