Kogin Awotu
Awetu kogin kudu maso yammacin kasar Habasha ne wanda yake a kusa da garin Jimma a digiri 7 arewa da digiri 37 a gabas tare da wasu kimanin. Kogin ya bi tsakiyar garin don yin hanyarsa zuwa kudu.
Kogin Awotu | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Habasha |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Nassoshi
gyara sashe- Bayanin Garin Jimma (2011)