Kogin Arnst acikin New Zealand wani yanki ne na kogin Travers, wanda da kansa ke kwarara zuwa tafkin Rotoiti, a cikin wurin shakatawa na tafkin Nelson .

Kogin Arnst
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 1,585 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 41°56′S 172°49′E / 41.93°S 172.81°E / -41.93; 172.81
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Tasman District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Travers River (en) Fassara

Gurin shakatawa yana a arewacin ƙarshen Kudancin Tsibirin wanda yake yankin New Zealand. Sunan Kogin Arnst ne bayan zakaran tseren kwale-kwale yakubu Diedrich Arnst, wanda aka fi sani da Richard Arnst ko Dick Arnst.

Nassoshi gyara sashe