Kogin Acheron kogi ne dake Kudancin Tsibirin wanda yake yankin New Zealand, a cikin Marlborough kuma yana gudana cikin kogin Waiau Toa / Clarence . Yana gudana kudu maso yamma sannan gabas na tsawon 60 kilometres (37 mi), haɗawa da Waiau Toa / Clarence a ƙarshentsaunin Kaikoura na Inland . Kogin Alma da Severn suna kwarara zuwa cikin Acheron kafin ya haɗu da Waiau Toa / Clarence.

Kogin Acheron
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 1,271 m
Tsawo 76 km
60 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 42°23′35″S 172°58′07″E / 42.3931°S 172.9686°E / -42.3931; 172.9686
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Marlborough District (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Waiau Toa / Clarence River (en) Fassara

Duba kuma

gyara sashe
  • Kogin Acheron (Canterbury)
  • Acheron (kogin a Girka)

Références

gyara sashe