George Kofi Nyidevu Awoonor-Williams, sune suka haifeshi a shekara 1935 a watan mayu a rana ta 13

ya halarchi makarantar Achimota dake kasar ghana sannan yashiga jamiar kasar ghana a inda ya gamata a shekara 1960