Ko Bongisa Mutu fim ne na abinda ya faru da gaske na shekarar 2002 wanda Claude Haffner ya ba da umarni.[1]

Ko Bongisa Mutu (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2002
Ƙasar asali Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film
Direction and screenplay
Darekta Claude Haffner

Takaitaccen bayani

gyara sashe

Cikin damuwa a Paris, wata budurwa daga Kongo-Kinshasa ta sami mafaka a wani shafin gyaran gashi a unguwar Strasbourg-Saint-Denis a birnin Paris, inda yawancin masu gyaran gashi na Afirka suka buɗe don kasuwanci. Ta yi kwana mai daɗi sosai tana kallon abokan ciniki ana kula da su, suna ci, suna waƙa har ma da rawa. Tana tuna abubuwan yarintakarta da wani irin natsuwa.

  1. "Personnes". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2019-11-16.

Hanyoyin Hadi na waje

gyara sashe