Kilburn Dam
Dam ɗin Kilburn, nau'in madatsar ruwa ne mai cike da ƙasa da kuma wani ɓangare na Aikin Ruwa na Tugela-Vaal da Tsarin Adana Ruwa na Drakensberg, yana cikin 500 metres (1,600 ft) ƙasa da Dam ɗin Sterkfontein, a kan kogin Mnjaneni, kusa da Bergville, KwaZulu-Natal, lardin Afirka ta Kudu . An fara aikin dam ɗin ne a shekarar 1981, yana da ƙarfin 36,700 cubic metres (1,300,000 cu ft), da fili mai faɗin 207 hectares (510 acres), katangar dam ɗin tana da 48 metres (157 ft) na babba. Babban maƙasudin haɗa madatsar ruwan shi ne don samar da wutar lantarki ta ruwa da kuma kare haɗarin sa da ke tattare da shi ya kasance a matsayi na uku (3).[1]
Kilburn Dam | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | KwaZulu-Natal (en) |
Coordinates | 28°35′32″S 29°06′09″E / 28.592244°S 29.102567°E |
History and use | |
Opening | 1981 |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 51 m |
Service entry (en) | 1981 |
|
Duba kuma
gyara sashe- Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
- Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Pumped Storage Scheme" (PDF). 5. Eskom. October 2005. Archived from the original (PDF) on 2006-09-23. Retrieved 2008-10-22.
- ↑ "Kilburn Dam". Department of Water Affairs and Forestry. Retrieved 2008-10-22.