Kida ko Kide-kide a gargajiyance wani sauti ne dake futa daga ababen bugawa ko busawa a yayin da ake bukukuwa al'ada kamar bukukuwan sallah, ko bukukuwa sarauta ko wani sha'ani na daban idan ya tashi.

ganga abin Kade kade
Drum Met
Gangan masallacin Garin Asilulu

Kidan al'adu na gargajiya yana da matukar tasiri musamman ma ga al'umma kasar Hausa wanda suke gudanar da sha'anin su, sukan gayyato makada daban daban.

Ire-iren kidan al'adun kasar Hausa

gyara sashe

Ga wasu daga cikin ire-iren kidan al'adun a kasar Hausa. kamar haka:

  • Kidan koruso
  • Kidan garaya
  • Kidan kwarya
  • Kidan kotso
  • Kidan Taushi
  • Kidan Duma
  • Kidan kalangu
  • Kidan Ganga
  • Kidan Maulo ko Molo
  • Kidan Kuntigi
  • Kidan Garaya.
  • Kidan Goge
  • Kidan Gurmi da dai sauransu.

Manazarta

gyara sashe