Khutir Nadia
Gidan Tarihi na Jihar Karpenko-Karyi-Reserve "Khutir Nadia" gidan tarihi ne na yanki na kasar Ukraine wanda aka kafa a wani yanki na mallakar Ivan Karpenko-Karyi, marubucin wasan kwaikwayo kuma mai wasan kwaikwayo na ƙarshen 19th - farkon karni na 20.
Khutir Nadia | |
---|---|
Державний заповідник-музей Івана Карпенка-Карого (Тобілевича) „Хутір Надія“ | |
Kirovohrad Museum of Local Studies and History | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
Oblast of Ukraine (en) | Kirovohrad Oblast (en) |
Raion of Ukraine (en) | Kropyvnytskyi Raion (en) |
Village of Ukraine (en) | Mykolayivka (en) |
Coordinates | 48°28′59″N 31°56′56″E / 48.4831°N 31.9489°E |
History and use | |
Opening | 1871 |
Ƙaddamarwa | 1956 |
Suna saboda | Nadiya Tarkovska (en) |
Contact | |
Address | с. Миколаївка, Кіровоградська область, Україна |
|
Khutir Nadia | |
---|---|
Державний заповідник-музей Івана Карпенка-Карого (Тобілевича) „Хутір Надія“ | |
Kirovohrad Museum of Local Studies and History | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
Oblast of Ukraine (en) | Kirovohrad Oblast (en) |
Raion of Ukraine (en) | Kropyvnytskyi Raion (en) |
Village of Ukraine (en) | Mykolayivka (en) |
Coordinates | 48°28′59″N 31°56′56″E / 48.4831°N 31.9489°E |
History and use | |
Opening | 1871 |
Ƙaddamarwa | 1956 |
Suna saboda | Nadiya Tarkovska (en) |
Contact | |
Address | с. Миколаївка, Кіровоградська область, Україна |
|
Karamin rukunin yana a kilomita 29 kilometres (18 mi) daga yammacin Kropyvnytskyi (tsohon Kirovohrad, Yelizavetgrad, Lyzavethrad) a wani ƙauye na Mykolayivka kuma a kusa da babbar titin zuwa Turai E50.
Tarihi
gyara sasheKwanakin farko-farko
gyara sasheAn kafa gidan ne a cikin shekara ta alif dari takwas da saba'in daya miladiyya (1871 ) wanda babban marubucin wasan kwaikwayo Karpo Tobilevych kuma ya sanya masa suna don karrama matarsa Nadiya Tarkovska.[1] [2] Daga baya Karpenko-Karyi ya zabi wannan gida a matsayin wurin zaman gidan tarihin na dindindin.
Zamanin Soviet
gyara sasheAn ayyana Khutir Nadia a matsayin gidan kayan gargajiya na jihar a 1956. Tun daga wannan lokacin ma'aikatar ta na karkashin Kirovohrad Regional Museum. Muhimman mutanen kasar Ukraine sun yaba da kyawun wannan gidan
tarihii, ciki har da Yuri Yanovsky, Petro Panch, Oles Honchar da Alexander Korneichuk.
A cikin shekara ta 1982, kafin bikin shekaru 100 na gidan wasan kwaikwayon Ukrainian, sun dawo da gidan wasan kwaikwayon da aka lalata a 1944. A jajibirin bikin cika shekaru 150 na marubucin wasan kwaikwayo sun bude wani sabon gidan wasan kwaikwayo da na adabi da na tunawa.
Karamcin wasan kwaikwayo
gyara sasheTobilevich ya rubuta wasan kwaikwayo 11 daga cikin 18 a Khutir Nadia. Wannan sun hada da "Sto tyciach" ("Dubu dari"), "Hazyain" ("Master"), tarihi wasan kwaikwayo "Sava Chaly," "Gandzya" da sauransu.[3]
Abubuwan da za'a gani
gyara sasheGidan ya kunshi gidan mahaifin Tobilevich, wani gini na mai dumbin tarihi, wallafe-wallafe-na tarihi na gargajiya, wani wurin shakatawa, wani wuri yanki na gona mai girman hekta 11 ha, wani kandami da kuma bust na Karpenko-Kary. Bikin wasan kwaikwayo na gargajiya "The September Gems" ana gudar da shi akai-akai a nan.
Gidan kayan gargajiya yana kayan gani akalla guda 2,000, mafi yawanci mallakin Tobylevych - Tarkovsky Arseny Aleksandrovich.
Makabartar Karlyuzhynski yana kusa, inda aka binne Ivan Karpovich da iyalinsa.
Yawon bude ido
gyara sasheA kowace shekara "Khutir Nadia" yana karbar baƙi fiye da mutum 4,000 daga yankuna daban-daban na Ukraine da kuma kasashen waje. An zabi shi a matsayin wurare na musamman guda bakwai a Ukraine[4] duk daga cewa daga karshe bai kai matakin ƙarshe ba.
Tushen labari
gyara sashe- Державний музей-заповідник І. Карпенка-Карого (Тобілевича) "Хутір Надія"
- Простіть, Андрію Юрійовичу, не вберегли. . . (Wani labarin game da lalata "khutir Nadia" ta hanyar sake ginawa mai tsattsauran ra'ayi)
- Приїжджайте на Хутір «Надія»![permanent dead link]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Svetlana Eagle (4 April 2003). "Хутір Надія — колиска театру корифеїв ("Khutir Nadia - cradle of the luminaries of theatre")" (in Ukrainian). Kirovograd.
- ↑ Her brother Alexander Tarkovsky was the grandfather of Andrey Tarkovsky, a well-known filmmaker.
- ↑ "Her brother Alexander Tarkovsky was the grandfather of Andrey Tarkovsky, a well-known filmmaker.
- ↑ Kirovohrad Oblast - Home to Three Nominated Seven Wonders of Ukraine". Retrieved 1 April 2012.