Khalil ko kuma Khaleel (Arabic) yana nufin aboki kuma sunan farko ne na namiji a Gabas ta Tsakiya, Caucasus, Balkans, Arewacin Afirka, Yammacin Afirka, Gabashin Afirka, Asiya ta Tsakiya da kuma tsakanin Musulmai a Kudancin Asiya kuma saboda haka sunan mahaifi ne na kowa. Hakanan ana amfani dashine a tsakanin mutanen Turkic na Rasha da kuma 'Yan Afirka na Afirka. Anba Ibrahim taken Khalīl-ullah (Arabic) acikin Islama.[1] Mataimakin wannan sunan s

Khalil
suna da sunan raɗi
Bayanai
Suna a harshen gida Khalil
Harshen aiki ko suna Larabci

Manazarta

gyara sashe
  1. "The Quranic Arabic Corpus - Translation". corpus.quran.com. Retrieved 2024-09-20.