Khaled bin Mohamed Al Nahyan
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Sheikh Khaled bin Mohamed bin Zayed Al Nahyan [1] (Larabci: خَالِد بن مُحَمَّد بن زَايد آل نَهيَان; an haife shi 8 ga Janairu 1982), Yariman Abu Dhabi ne mai jiran gado. An nada shi mukamin a ranar 29 ga Maris 2023. Shi ne babban dan Sheikh Mohamed bin Zayed Al Nahyan, Shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa.[2]