Khadambi Asalache
Khadambi Asalache (28 Fabrairu 1935 - 26 Mayu 2006) ya kasance mawaƙi ne sannan kuma marubuci ɗan Asalin kasar Kenya wanda ya zauna a garin London dake ƙasar Ingila. Daga baya ya kasance ma'aikacin gwamnati a HM Treasury. Ya bar gidansa da aka yi wa ado na Kudancin kasar London, 575 Wandsworth Road, zuwa National Trust.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Khadambi Asalache". The Times. 24 June 2006. ISSN 0140-0460.