Kengere (fim)
Kengere fim ne na shekarar 2010 na Uganda.
Kengere (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin harshe | Luganda (en) |
Ƙasar asali | Uganda |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
During | 23 Dakika |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheA shekara ta 1989, sojojin Uganda sun zargi mutane 69 da kasancewa ƴan tawaye, tare da kulle su a cikin jirgin ƙasa, sannan suka banka musu wuta. Kengere ya ba da labarin wani mai keke wanda ya koma ƙauyensa don neman faifan da ke ɗauke da shaidar aikata wannan ɗanyan laifin.