Kelly Madsen ƴar wasan hockey ce ta Afirka ta Kudu wacce ke taka leda a kungiyar wasan hockey ta mata ta Afirka ta Kudu .

Kelly Madsen
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Yuni, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a field hockey player (en) Fassara

Ta yi babbar wasanta na farko a duniya a 2009 bayan ta kasance wani ɓangare na Gasar Cin Kofin Duniya na Mata na 2009 na Hockey . [1] Ta fito a gasar cin kofin duniya ta Hockey ta mata a 2010 da kuma a cikin 2014 . Ta kuma yi takara a gasar Commonwealth tare da tawagar kasar a 2010 . [2]

Magana gyara sashe

  1. Jabu (2015-01-26). "The JabuView with Kelly Madsen". All Things Jabu (in Turanci). Retrieved 2020-04-02.
  2. "Kelly Madsen | Commonwealth Games Federation". thecgf.com (in Turanci). Retrieved 2020-04-02.[permanent dead link]