Keerom Dam
Keerom Dam, wani dam ne mai nau'in baka da ke kan kogin Nuy, kusa da Worcester, Western Cape, Afirka ta Kudu . An kafa shi a cikin shekarar 1954 kuma an sake gyara shi a cikin shekarar 1989. Babban maƙasudin gina madatsar ruwan shi ne yin aikin ban ruwa kuma an sanya yuwuwar haɗarinsa a matsayi mai girma (3).
Keerom Dam | |
---|---|
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Afirka ta kudu |
Province of South Africa (en) | Western Cape (en) |
Coordinates | 33°35′11″S 19°42′28″E / 33.586269°S 19.707706°E |
Karatun Gine-gine | |
Tsawo | 40 m |
Service entry (en) | 1954 |
|
Duba kuma
gyara sashe- Jerin tafki da madatsun ruwa a Afirka ta Kudu
- Jerin sunayen koguna na Afirka ta Kudu
Manazarta
gyara sashe- Jerin Madatsun Ruwa na Afirka ta Kudu daga Sashen Kula da Ruwa da Dazuka (Afrika ta Kudu)